Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Usman Muhammed, na Jami’ar Jihar Kaduna kan jifar 'Yan Majalisa

Wallafawa ranar:

Yanzu haka wasu ‘Yan Najeriya sun fara bayyana damuwa kan harin da ake kai wa ‘Yan Majalisun da suka ziyarci mazabunsu, saboda zargin rashin tabuka komai da kuma rashin wakilci na gari. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Usman Muhammed, na Jami’ar Jihar Kaduna

Ginin Majalisar Tarayya a Najeriya
Ginin Majalisar Tarayya a Najeriya Xnaija
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.