Isa ga babban shafi
Najeriya

Fadar Sarkin Kano ta musanta zargin facaka da kudi

Kwana guda bayan da hukumar yaki da cin hanci da karbar korafin jama’a ta jihar Kano, ta kaddamar bincike kan yadda masarautar Kano ta kashe kudade ba bisa ka’ida ba, yanzu haka masarautar ta bayyana matsayinta inda fadar ta Sarki Sanusi ta bayyana cewa Naira biliyan 2.9 aka kashe sabanin adadin kudaden da ake zargin an yi facaka da su, kamar yadda wakilinmu Abubakar Isah Dandago ya aiko da rahoto daga Kano.

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu http://newswirengr.com
Talla

01:34

Fadar Sarkin Kano ta musanta zargin facaka da kudi

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.