Isa ga babban shafi
Tanzania

‘Yan bindiga sun kashe sojojin Tanzania 8

A wata sanarwar da fadar shugaban kasar Tanzania ta fitar yau juma’a ta ce sojojinta 8 ne suka rasa rayukansu a hannun wasu ‘yan bindiga a gabashin kasar.

Shugaba John Pombe Magufuli ya damu matuka da mutuwar sojojin kasar 8 a hannun 'yan bindiga.
Shugaba John Pombe Magufuli ya damu matuka da mutuwar sojojin kasar 8 a hannun 'yan bindiga. Screenshot/Azama TV
Talla

Shugaban kasar John Pombe Mugafuli ya nuna kaduwarsa kan aukuwar lamarin da ya auku a daren jiya Alhamis.

Mahukuntar kasar dai na ci gaba da bincike don gano wadanda suka kai harin inda suka yi  alkawarin daukar matakin hukuntasu da zarar an gano su.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.