Isa ga babban shafi
DRCongo

Ana yajin aiki a Congo

Lamurra sun tsaya cik a mafi yawa daga cikin manyan biranen Jamhuriyar Dimokuradiyyar Congo, sakamakon yajin aikin da ‘yan adawa suka bukaci a yi domin neman shugaban kasar Joseph Kabila ya ba da umurnin fara aiki da yarjejeniyar da ya kulla da ‘yan adawa bayan karewar wa’adin mulkinnsa.

Bangaren adawa sun bukaci a gudanar da yajin aiki don tilastawa Joseph Kabila aiki da Yarjejeniyar da suka kulla
Bangaren adawa sun bukaci a gudanar da yajin aiki don tilastawa Joseph Kabila aiki da Yarjejeniyar da suka kulla
Talla

Yajin aikin ya fi samun karbuwa ne a Kinshasa fadar gwamnatin kasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.