Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mutane kusan 330 suka mutu a Najeriya sakamakon cutar sankarau

Wallafawa ranar:

Hukumomin Najeriya sun tabbatar da mutuwar mutane kusan 330 sakamakon cutar sankarau wadda yanzu haka ta kai Jihohi 16 cikin su harda Lagos da Cross Rivers.Rahotanni sun ce ana fuskantar matsalar karancin maganin rigakafi, yayin da ake kokarin dakile yaduwar cutar.Mun tattauna da Dr Muhammaed Sani Gwarzo, Darakta a ma’aikatar lafiyar kasar kuma ga bayanin da yayi mana. 

Taswirar Najeriya
Taswirar Najeriya
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.