Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Al-Kassim Abdul-Rahman kan taron samar da zaman lafiya a Mali

Wallafawa ranar:

An kammala taron tattaunawar zaman lafiya a Mali, in da aka bukaci cimma yarjejeniya da mayakan jihadi musamman na bangarorin Amadou Koufa da Iyad Ag Ghali don kawo karshen rikicin kasar.Al-Kassim Abdul-Rahman masanin siyasar nahiyar Afrika a Nijar ya bayyana mahangarsa.  

An bukaci cimma yarjejeniya da mayakan jihadi
An bukaci cimma yarjejeniya da mayakan jihadi HABIBOU KOUYATE / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.