Shirin Al'adunmu na gargajiya na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne game da muhimmancin dabbaka harshen uwa wajen bayar da ilimi ga dalibai …
Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi nazari kan gudun mawar da masarautun gargajiya ke bayarwa wajen ci gaban al'umma. …
Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya yi nazari kan al'adar karin magana a kasashen hausa. Masana na nuna damuwa kan …
Zaurance wani salo ne na kwarewar harshe, wanda wasu daga cikin al'ummar Hausawa ke amfani da shi a matsayin sadarwa ta sirri a tsakanin su. Shirin wannan makon tare …
Shirin al'adunmu na gado na wannan mako tare da Garba Aliyu Zaria ya dora ne kan na makon jiya, in da ya tattauna game da karancin abincin birabisco. Kazalika shirin …