Isa ga babban shafi
Nijar

An yankewa Hama Amadou hukuncin daurin shekara guda a gidan maza

Kotu a Jamhuriyar Nijar ta yanke hukuncin dauri na shekara guda a kan tsohon shugaban Majalisar dokokin kasar Hama Amadou wanda bayan da aka same shi da laifin sayo jarirai biyu daga Najeriya. 

Hama Amadou,tsohon Shugaban Majalisar dokokkin Nijar
Hama Amadou,tsohon Shugaban Majalisar dokokkin Nijar AFP PHOTO / ISSOUF SANOGO
Talla

Da farko masu shigar da kara sun bukaci a yanke wa Hama Amadou hukuncin daurin shekaru 3 tare da hana shi rike mukamin siyasa har na tsawon shekaru 5 har aka same shi da laifi.

To sai dai lauyoyin da ke kare shi sun fice daga zauren shara’ar saboda a cewarsu an kauce wa ka’ida. To sai dai magoya bayan Hama Amadou na kalon hukunci a matsayin siyasa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.