Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 15/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 15/12 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 15/12 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 15/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/12 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/12 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 15/12 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 15/12 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 15/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

El Kanemi Warriors ta Maiduguri

El Kanemi Warriors ta Maiduguri
 
Tawagar kungiyar El Kanemi Warriors FC a Maiduguri RFIHAUSA/Awwal

Shirin Duniyar wasannin ya kai wa Kungiyar El Kanemi Warriors ziyara ne a birnin Maiduguri Jihar Bornon Najeriya, musamman kan dawowarta gida tana buga wasanninta na gasar Premier bayan samun kwanciyar hankali daga barazanar Boko Haram. Shirin ya tattauna da shugabannin kungiyar da kuma magoya bayanta.

An shafe tsawon shekaru uku saboda matsalar tsaro a Borno El Kanemi Warriors na buga wasanninta na gida a filayen Sani Abacha a Kano da kuma filin Muhammadu Dikko na Katsina jihohin yankin arewa maso yammacin Najeriya, amma yanzu kungiyar ta dawo tana buga wasanninta a filinta na El Kanemi a Maiduguri.

A shekarar 1986 ne aka kafa kungiyar El Kanemi a jihar Borno, zamanin mulkin gwamnan Jihar na soja Kanal Abdulmumuni Aminu. Kuma El Kanemi ta yi tashe a Najeriya a lokacin.

Kodayake dai El Kanemi ta fuskanci kalubale a wajajen 2007 inda ta koma buga wasa a Lig mataki na biyu a Najeriya, kafin ta sake haurowa buga Firimiya a 2012.

Rikicin Boko Haram da ya tursasawa El Kanemi buga wasanninta na gida a waje Amma hakan bai sa ta fice gasar Firimiya ba.

Magoya bayan kungiyar sun bayyana farin cikinsu da suka dawo buga wasanninsu a gida Maiduguri.

A bana El Kanemi ta buga wasanni 18 gidanta a Firimiya ba a sha ta ba, bayan ta doke Narasawa United ci 2-0. Amma Akwa United a gidanta ta samu sa’ar El Kanemi Warriors ci 1-0 mai ban haushi a wasannin mako na 11 da aka buga.

Mutanen Maiduguri dai na cika makil Idan El Kanemi na wasa, kuma a cewar kocin kungiyar Isa Ladan Bosso wannan na karawa ‘yan wasan kwazo tare da razana a bokan hamayya.

A yanzu dai El Kanemi na matsayi na biyu ne a teburin Firimiya da maki 21, tazarar maki guda tsakaninta da Plateau United.


A game da wannan maudu'i

 • Gasar Copa Lagos ta shekara 2017

  Gasar Copa Lagos ta shekara 2017

  Kasar Spain ce ta lashe kofi gasa kwallon yashi na Copa Lagos na shekarar 2017 da ta gudana a EKO ATLANTIC city da ke Lagos. Wannan dai ne karo na farko da kungiyar kasar …

 • An kammala gasar share-fagen kaka a Najeriya

  An kammala gasar share-fagen kaka a Najeriya

  Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da gasar share-fagen shiga kakar wasanni da aka gudanar a jihar Kano da ke …

 • Gasar Ligue ta Jamhuriyar Nijar

  Gasar Ligue ta Jamhuriyar Nijar

  A yau shirin duniyar wasannin zai maida hankali ne akan sabon tsari ko gyaran fuskan da aka kawowa gasar yan rukuni na daya na kwallon kafa a Jamhuriyar Nijar. Hukumar …

 • Za mu lashe kofin duniya a Rasha- NFF

  Za mu lashe kofin duniya a Rasha- NFF

  Shirin duniyar wasanni na wanna makon tare da Abdurrahma Gambo Ahmad ya tattauna ne game da jadawalin kasashen duniya 32 da za su fafata a gasar cin kofin duniya a Rasha …

 • Bunkasar Damben gargajiya a Najeriya

  Bunkasar Damben gargajiya a Najeriya

  Shirin duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmed ya dubi tagomashi da bunkasar damben gargajiya a Najeriya dama nahiyar Afirka baki daya.

 • Yadda ake gudanar da gasar kwallon Tennis ta kasa a Kano

  Yadda ake gudanar da gasar kwallon Tennis ta kasa a Kano

  Shirin duniyar wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmed ya kai ziyarar ne jihar Kano da ke tarayyar Najeriya domin duba yadda ake gudanar da babban gasar wasan Tennis …

 • Rashin shigar mata cikin wasannin motsa jiki a kasar Hausa

  Rashin shigar mata cikin wasannin motsa jiki a kasar Hausa

  A wannan mako shirin Duniyar wasanni ya mayar da hankali ne kan rashin shigar mata cikin wasannin motsa jiki a kasar Hausa.

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure