Isa ga babban shafi
Fadace-fadace a tsakanin dalibai a Jamhuriyar Nijar

Shawo kan yawan fadace-fadace a tsakanin dalibai a Jamhuriyar Nijar

A kokarin shawo kan yawan fadace-fadace a tsakanin dalibai musamman a cikin makarantun Sakandary, yanzu haka masu ruwa da tsaki ta fannin kyautata ilimi, sun dukufa ka-in-da-na-in domin shawo kan wannan matsala da ke neman haddasa tabarbarewa ilimi a makarantun jihar Damagaram da ke jamhuriyar Nijar.

Dalibai a dakin  karatu
Dalibai a dakin karatu Anthony Asael/Getty
Talla

A cikin ‘yan shekarun baya-bayan nan dai ana yawan samun rikicin tsakanin gungun dalibai da ga alama suke hamayya da junansu, kuma yanzu haka akwai wasu dalibai da dama da aka yankewa hukuncin dauri sakamakon rawar da suka taka a wannan batu.

Wakilinmu a Damagaram Zinder Ibrahim Malam Tchillo na dauke da karin bayani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.