Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya ta samu kyauta a gasar Tseren keke

Wallafawa ranar:

Shirin Wasanni na wannan makon ya tattauna ne game nasarar da Najeriya ta samu wajen lashe lambar yabo a gasar Tseren keke ta kasashen Afrika da aka gudanar a kasar Masar.

Yar Najeriya ta sami kyauta a gasar Tseren keke da aka gudanar a Masar
Yar Najeriya ta sami kyauta a gasar Tseren keke da aka gudanar a Masar REUTERS/Juan Medina
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.