Saurare Saukewa Podcast
  • 06h00 - 06h17 GMT
    Labarai 17/07 06h00 GMT
  • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 14/07 06h00 GMT
  • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 14/07 06h06 GMT
  • 06h17 - 06h27 GMT
    Shirye-shirye 17/07 06h17 GMT
  • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 14/07 07h00 GMT
  • 07h00 - 07h17 GMT
    Labarai 17/07 07h00 GMT
  • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 14/07 07h06 GMT
  • 07h17 - 07h27 GMT
    Shirye-shirye 17/07 07h17 GMT
  • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 14/07 16h00 GMT
  • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
    Labarai 17/07 16h00 GMT
  • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 14/07 16h06 GMT
  • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
    Labarai 17/07 16h30 GMT
  • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 14/07 16h30 GMT
  • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 14/07 16h36 GMT
  • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
    Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 17/07 16h40 GMT
  • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
    Labarai 14/07 20h00 GMT
  • 20h00 - 20h17 GMT
    Labarai 17/07 20h00 GMT
  • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
    Shirye-shirye 14/07 20h06 GMT
  • 20h17 - 20h27 GMT
    Shirye-shirye 17/07 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Zanga-zangar kungiyoyin malamai da Dalibai a Conakry

media Rikici tsakanin yan Sanda da masu zanga-zanga a Conakry CELLOU BINANI / AFP

A kasar Guinee Conakry ,an samu artabu tsakanin jami’an tsaro da kungiyoyin malaman makaranta dake gudanar da zanga-zanga domin kwato hakin su.

An dai bayyana mutuwar mutane shida yayinda wasu suka samu raunika .
 

Ana ci gaba da samun tashin hankali a wasu unguwanin babban birnin kasar Conakry yanzu haka.

Cimma jituwa tsakanin hukumomin da kungiyoyin malaman karantawar ya zama wajibi a cewar Shugabanin kungiyoyin dake samun goyan bayan kungiyoyin farraren hula a kasar.
 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure