Isa ga babban shafi
Cote D'Ivoire

An soma shara'ar mutane da suka aikata kisa a Ivory Coast 2011

A Cote D’Ivoire a yau talata aka fara shari’ar wasu mutane goma da ake zargi da kashe mutane hudu ciki har da Faransawa biyu a birnin Abidjan na Cote d’Ivoire a shekara ta 2011.

Dakarun kasar Cote D'Ivoire
Dakarun kasar Cote D'Ivoire REUTERS/Luc Gnago TPX IMAGES OF THE DAY
Talla

Da jimawa kungiyoyi a kasar dama waje suka bukaci hukumomin kasar sun mayar da hankali domin soma shara’ar mutanen da ake zargi da aikata kisan a wani Otel na Novotel.
Lamarin dai ya faru ne a shekara ta 2011 daidai lokacin da kasar ta fada rikicin siyasa, inda wasu mutane da ake zargin cewa sojojin gwamnati ne suka kai hari a wani otel mai suna Novotel inda suka kashe mutanen 6.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.