Isa ga babban shafi
Mali

Yarjejeniyar zaman lafiya za ta soma aiki a Mali

A ranar asabar mai zuwa ne sabbin hukumomin rikon kwarya za su fara aiki a yankunan arewacin kasar Mali, wannan dai na daga cikin muhimman batutuwan da ke kunshe a  yarjejeniyar zaman lafiya da aka kulla tsakanin gwamnati da kuma kungiyoyin ‘yan tawayen kasar.

Yarjejeniyar zaman lafiya za ta soma aiki a Mali
Yarjejeniyar zaman lafiya za ta soma aiki a Mali RFI/Paulina Zidi
Talla

A yanzu dai an nada Shugaban kungiyar ‘yan tawayen yankin Azawad Hassan Ag Fagaga a matsayin gwamnan lardin Kidal.

Kasar Mali ta dadde tana fama da tashe tashen hankula sakamakon sabani a tsakanin bangaren gwamnati da kungiyoyin ‘yan tawaye hakan ya kuma haifar da rikicin da ke kai ga rasa rayuka da kuma hana zaman lafiya a kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.