Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Saleh Muhammed Kanam akan rikicin Gabas ta tsakiya

Wallafawa ranar:

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ce babu hanyar da za a warware rikicin Gabas ta Tsakiya ba tare da samun kasar Falasdinu ba. Wadannan kalamai na shi na zuwa ne a dai dai lokacin da shugaban Amurka Donald Trump da Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ke sauya matsayinsu kan kafa kasar Falasdinu. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Saleh Muhammed Kanam.

Donald Trump na Amurka tare da Benyamin Netanyahu na Isra'ila
Donald Trump na Amurka tare da Benyamin Netanyahu na Isra'ila REUTERS/Carlos Barria
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.