Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Isa Abdullahi na Jami'ar Kashere a Jihar Gombe

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta kafa hukuma ta musamman, da za ta sa ido kan matsalar hauhawar farashin kayan masarufi a yayin da ‘Yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa. Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Isa Abdullahi na sashin nazarin tattalin arziki a jami’ar Kashere a Jihar Gombe.

Ana fama da tsadar rayuwa a Najeriya
Ana fama da tsadar rayuwa a Najeriya Sam Olukoya
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.