Rikicin Siyasar Gambia
Gambia ta fada cikin rudanin siyasa bayan Shugaba Yahya Jammeh da ya shafe shekaru 22 yana mulki a kasar ya ki amincewa da sakamakon zaben da Adama Barrow ya doke shi a watan Disemba. Daruruwan mutanen Gambia ne suka tsere zuwa Senegal saboda fargabar ballewar yakin basasa a kasar.