Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Ma’anar Boxing Day, Shin ko Hankaka na yin kwai?

Wallafawa ranar:

Shirin Tambayoyi da amsa na Masu saurare ya yi kokarin amsa tambayar da ke neman ma'anar Boxing Day washegarin ranar Kirsimeti da kuma dalilin kirarin da ake wa Kano "Ta Dabo Timbin Giwa". Sannan akwai tambayar da wani mai saurare ya aiko da ke son sanin Shin wai Ko Hankaka na yin Kwai?

Washegarin ranar Kirsimeti ake nufi da Boxing Day
Washegarin ranar Kirsimeti ake nufi da Boxing Day DR
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.