Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 28/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Faransa za ta kara kaimin yakar ‘Yan ta’adda a Sahel

media Firaministan Faransa Bernard Cazeneuve da Ministan tsaro Jean-Yves Le Drian suna ganawa da rundunar "Barkhane a N'Djamena kasar Chadi REUTERS

Firaministan Faransa Bernard Cazeneuve da ke ziyara a kasashen Sahel ya ce Faransa za ta kara yawan kasafin tsaro ga sojojinta da ke yaki da ta’addanci a yankin.

Bernard Cazeneuve ya fadi haka ne a N’Djamena, a ziyarar farko da ya kai a yankin  Sahel a matsayin Firaminsitan Faransa.

Firaministan ya ce za su ci gaba daukar matakan da za su dore ga tabbatar da tsaron Faransa.

Sannan ya ce Faransa za ta kasance a cikin shirin yaki a kodayaushe kuma a ko wane yanki har sai an kakkabe ‘Yan ta’adda.

Cazeneuve dai na amfani da ziyara ne domin sake jaddada goyan bayan Faransa a yaki da ta’adanci tare da sake duba sabbin hanyoyin karfafa hulda da kasashen Sahel ta fuskar tsaro.

Faransa na da dakaru kimanin 4,000 a kasashen Mouritania da Nijar da Mali da Burkina Faso da kuma Chadi.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure