Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sheikh Dahiru Usman Bauchi kan bukukuwan Mauludin Nabi.

Wallafawa ranar:

Yau litinin  wani sashe na al’ummar Musulmin duniya ke bukukuwan ranar haihuwar Annabi Muhammad SAW, wajen gudanar da Mauludin Nabi, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya yi bayani kan tasirin wannan bikin.  

Musulmin duniya na ci gaba da bukukuwan ranar haihuwar Annabi Muhammad SAW.
Musulmin duniya na ci gaba da bukukuwan ranar haihuwar Annabi Muhammad SAW. RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.