Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alkassoum AbdouRahmane: zaben Gambia

Wallafawa ranar:

A ranar Talata ne ake sa-ran wata tawagar kungiyar kasashen yankin yammacin Afirka ECOWAS ko kuma CEDEAO za ta isa birnin Banjul na kasar Gambia, domin shawo kan shugaba Yahya Jammeh ya mika ragamar mulkin kasar a hannun zababben shugaba Adama Barrow ta ruwan sanyi. A wata sanarwar da suka fitar a wannan litinin, jam’iyyun adawar Gambia sun bukaci Yahya Jammeh ya gaggauta mika mulkin kasar a hannun wanda jama’a suka zaba a cikin gaggawa. Alkassoum Abdoulrahamane manazarci harakokin siyasar kasashen Afrika yayiwa Abdoulaye Issa karin bayyani a tattaunawar da suka yi. 

Shugaban Gambia Yahya Jammeh
Shugaban Gambia Yahya Jammeh UN Photo/Amanda Voisard
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.