Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Usman Abubakar Zibo, shugaban masu cutar Sida

Wallafawa ranar:

Yayin da ake bikin ranar yaki da cutar Sida a duniya a yau 1 ga watan Disemba Umaymah Sani Abdulmumin ta zanta da Usman Abubakar Zibo, Shugaban kungiyar masu dauke da cutar a jihar Bauchi a arewacin Najeriya kasa ta biyu da ke da yawan masu dauke da cutar a Afrika.

Afrika ta kudu ce ke da yawan masu dauke da cutar Sida a Afrika
Afrika ta kudu ce ke da yawan masu dauke da cutar Sida a Afrika DR
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.