Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Dalilin yin watsi da jekadun Buhari a Majalisar Dattijai

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna game da batun yin watsi da amincewa da jekadu 46 da Majalisar Dattiajan Najeirya ta yi da rikicin shugabannin Jamiyyar PDP mai adawa a Najeriya da ta dare gida biyu inda wasu ‘yan jam’iyyar ke neman a raba-gari wasu kuma ke bukatar sake lale.

Ginin Majaliar Tarayya a Najeriya
Ginin Majaliar Tarayya a Najeriya AFP
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.