Isa ga babban shafi
Equatorial Guinea

Kotu ta kwace wasu kadarorin Theodorin Obiang

Masu gabatar da kara a kasar Switzerland sun bude bincike kan zargin halata kudaden haramun da ake yiwa dan shugaban kasar Equatorial Guinea, Teoderin Obiang, wanda ake zargi da sayen kasaitattun gidaje da jirgin sama da kuma safar hannun Michael Jackson.

Teodorin Obiang, na kasar Equatoria Guinea
Teodorin Obiang, na kasar Equatoria Guinea AFP PHOTO/STEVE JORDAN
Talla

Ya zuwa yanzu hukumomin Switzerland sun kwace motocin kasaita 11 da Teodorin ya saya, cikin su harda wata da ake kira Porsch 918 Spyder wanda kudin ta ya kai Dala 830,000 da kuma Bugatti wadda ta zarce euro miliyan 200.

A watan Yunin na bana mahaifin sa shugaba Teoderin Obiang Guema ya kara masa girma daga minista zuwa mataimakin shugaban kasa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.