Isa ga babban shafi
Amurka

Za a iya samun mace ta farko a matsayin shugabar Amurka

A karon farko cikin shekaru 219 na demokaradiyar Amurka Mace na cikin ‘yan takara shugabar kasa da ake ganin za ta iya lashe zaben da za a gudanar a ranar 8 ga watan Nuwamba. Wakilin RFI a Maradi Salissou Isah ya duba yadda mata da masharhanta a Nijar ke kallon takarar Hillary Clinton ta Democrat da zata fafata da Donald Trump na Republican.

Hillary Clinton da ke neman shugabancin Amurka karkashin jam'iyyar Democrat
Hillary Clinton da ke neman shugabancin Amurka karkashin jam'iyyar Democrat REUTERS/Brian Snyder
Talla

03:19

Za a iya samun mace ta farko a matsayin shugabar Amurka

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.