Isa ga babban shafi
Nijar

Manoma na kuka da makiyaya a Damagaram

Manoma a yankin Gidimouni a Jihar Damagaram a Jamhuriyar Nijar na kuka da makiyaya da ke ratsowa da dabbobinsu suna cinye amfanin gonakkinsu a lokacin da manoman ke tsakar aikin tattara abincin da suka samu. Dangane da halin da ake ciki a bana Ibrahim malam Tchillo ya aiko da rahoto daga Damagaram.

Manoma na kuka da makiyaya a Nijar
Manoma na kuka da makiyaya a Nijar Getty Images/Frans Lemmens
Talla

03:02

Manoma na kuka da makiyaya a Damagaram

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.