Isa ga babban shafi
Najeriya

Najeriya: Wasu nau’in Tsuntsaye na lalata amfanin gona

An samu bayyanar wasu nau'in tsuntsaye a Bauchi da ke farwa gonaki tare da yin ta'adi ga amfanin gona musamman hatsi. Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da feshin magani daga jiragen sama, domin takaita matsalar kamar yadda Shehu Saulawa ya aiko da rahoto daga Bauchi.

An samu bayyanar wasu nau'in tsuntsaye a Bauchi da ke farwa gonaki tare da yin ta'adi ga amfanin gona
An samu bayyanar wasu nau'in tsuntsaye a Bauchi da ke farwa gonaki tare da yin ta'adi ga amfanin gona guardian
Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.