Isa ga babban shafi
DR Congo

'Yan Adawa a Congo Sun Ki Amincewa da Zakudawa da Zabe Zuwa 2018

Babbar jam'iyyar adawa a kasar Janhuriyar Democradiya ta Congo ta ki amincewa da matsayin hukumomin kasar na jinkirta babban zaben kasar har sai shekara ta 2018 wanda zai baiwa shugaban kasar Joseph Kabila damar zarcewa da mulki.

Shugaba Joseph Kabila na kasar Janhuriyar Democradiyya ta Congo.
Shugaba Joseph Kabila na kasar Janhuriyar Democradiyya ta Congo. AFP PHOTO/ PETER BUSOMOKE
Talla

Jamiyyar adawar mai suna UDPS karkashin jagoran ta Etienne Tshisekedi na cewa matakin ya sabawa kundin tsarin mulkin kasar.

Jam'iyyar adawan sun bayyanawa kamfanin Dillancin Labaran Faransa AFP cewa ko kadan matakin ba zai kawo zaman lafiya a kasar ba.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.