Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Matashi ya kera injinin sarrafa Shinkafa a Kano

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna da wani Matashi a garin Kano wanda ya kera injinin sarrafa Shinkafa. Shirin ya kai ziyara Kano domin ganin yadda injinin ke aiki.Shirin kuma ya tattauna da Shugaban Kwastom kan batun haramta shigo da shinkafa.

Injiniya Iliyas Nazifi Khalid da ya kera injunan sarrafa Shinkafa a Kano
Injiniya Iliyas Nazifi Khalid da ya kera injunan sarrafa Shinkafa a Kano Dandago/RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.