Isa ga babban shafi
Duniyar Kasuwanci

Ana gudanar da babban taron tattalin arziki a Paris

A safiyar yau Alhamis aka fara gudanar da katafaren taron tattalin arziki a birnin Paris na shekara ta 2016.Wannan taro shine mafi girma da ake yi tsakanin Faransa da Kasashen Afrika wanda kuma ya samu halartar a kalla kamfanoni 2300. 

Shugaban Faransa Francois Hollande yayinda yake jawabi a gabn jakadodin kasar a Paris
Shugaban Faransa Francois Hollande yayinda yake jawabi a gabn jakadodin kasar a Paris AFP
Talla

Za a gudanar da taron tsawon kwanaki biyu wanda zai maida hankali kan batutuwan tattalin arziki, kyautatta rayuwar al’ummah da kuma batun inganta Muhalli.

Zaman taron yana da matukar muhimmanci ga shugabannin kamfanonin Faransa da na Nahiyar Afirka.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.