Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Na'urar adana abinci dake anfani da zafin rana

Wallafawa ranar:

Shirin ilimi hasken rayuwa ya duba yadda ake iya adana abinci ta hanyar anfani da na'urar  zafin rana ko Solar Energy,  Abdoulaye Issa ya tattauna da Anini Mohammed wani dan asalin Nijar da ya kirkiro na'urar adana abincin a kasar.

Na'urar zafin rana da ake kira Solar panels
Na'urar zafin rana da ake kira Solar panels CC/Wikimedia/Saintfevrier
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.