Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Khalifa Dikwa kan siyasar Gabon

Wallafawa ranar:

Masu sa ido daga kasahsen Turai da suka kalli yadda aka gudanar da zaben kasar Gabon sun bayyana samun kura-kurai a zaben, yayin da Firaministan Faransa Manuel Valls ya bukaci sake kidaya kuri’u kamar yadda shugaban 'yan adawa Jean Ping ya nemi ayi. Tuni dai Ping ya bukaci yajin aiki da zanga zangar lumana dangane da sakamakon zaben da yace shi ya lashe. Dangane da wannan dambarwa Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Khalifa Dikwa, mai sa ido kan siyasar kasar wanda yace bai yi mamakin matsayin Faransa da kungiyar kasashen Turai ba. 

Shugaban kasar Gabon Ali Bongo
Shugaban kasar Gabon Ali Bongo AFP
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.