Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yusha’u Aliyu kan tattalin arzikin Najeriya

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da cewar kasar ta fada cikin matsalar tattalin arziki sakamakon faduwar farashin mai da karyewar darajar naira da durkushewar masana’antu da kuma matsalolin rashin kudade da suka addabi gwamnati. Najeriya da ta fada cikin kangin tattalin arziki a watanni uku. Umaymah Sani ta tattauna da Yusha'u Aliyu Masani tattalin arziki a Najeriya

Darajar Naira na ci gaba da faduwa akan Dalar Amurka
Darajar Naira na ci gaba da faduwa akan Dalar Amurka REUTERS/Joe Penney/Files
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.