Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu

Ana tilastawsa mata amfani da sinadarin mike gashi a makarantu

Wata Takaddama ta kaure a kasar Afirka ta kudu kan zargin da ake yiwa wata makaranta na nuna wariyar launin fata, bayan hukumomin ta sun bukaci mata bakaken fata da su daina mayar da gashin kan su afro kamar yadda aka san su.

Ana tilastawa mata amfani da sinadarin mike gashin kan su sabanin yadda suke so
Ana tilastawa mata amfani da sinadarin mike gashin kan su sabanin yadda suke so
Talla

Daliban makarantar mata da ake kira Pretoria High School sun ce ana tilasta musu amfani da sinadarin mike gashin kan su sabanin yadda suke so.

Mmusi Maimane shugaban jam’iyyar adawa ta Democratic Alliance ya bayyana matakin a matsayin tauye hakkin bakaken fata.

Akalla mutane 10,000 suka sanya hannu kan takardar korafi ta hanyar intanet kan matakin da makarantar ke dauka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.