Isa ga babban shafi
Wasanni

Rawar da 'yan wasan Najeriya suka taka a wasannin Olympics

Wallafawa ranar:

Ministan wasannin a Najeriya Solomon Dalung ya yi bayyanin kalubalen da 'yan wasan Najeriya suka fuskanta a shirye shiryen zuwa gasar Olympics da aka kammala kwanan nan a birnin Rio na kasar Brazil.

Kungiyar Super Eagles sun ci kyautar tagulla a gasar Olympics na bana.
Kungiyar Super Eagles sun ci kyautar tagulla a gasar Olympics na bana. AFP/Javier Soriano
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.