Isa ga babban shafi
Chadi

Sojojin Chadi 4 sun rasa rayukansu

Akalla sojojin kasar Chadi 4 suka mutu lokacin da motar su ta taka nakiyar da kungiyar boko haram ta birne a kasar.

Abubakar Shekau
Abubakar Shekau © AFP PHOTO / BOKO HARAM
Talla

Wata majiyar tsaro ta shaidawa kamfanin dillancin labaran Faransa cewar motar sojojin ta taka bam din ne a Kaiga Kindji kusa da iyakar Chadi da Nijar ranar juma’a.

Kasar Chadi na daya daga cikin kasashen dake fama da matsalar kungiyar Boko Haram.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.