Isa ga babban shafi
Najeriya

UNICEF ta dawo da aikinta a arewa maso gabashi

Asusun yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanar da ci gaba da aikin samar tallafi ga miliyoyan yaran da rikicin Boko Haram ya raba da gidajensu a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Asusun Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya dawo da aikinsa a yankin arewa maso gabashi bayan kai wa tawagar Jami'ansa hari a Borno
Asusun Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya dawo da aikinsa a yankin arewa maso gabashi bayan kai wa tawagar Jami'ansa hari a Borno UNICEF
Talla

Duk da harin da Boko Haram ta kai wa tawagar jami’an na Majalisar Dinkin Duniya a lokacin da suke kan hanyar dawowa daga Bama, amma asusun na yara kanana yace zai ci gaba da aikin raba kayan jin kai ga mabukata.

Mutane da dama suka samu rauni a harin kwantar bauna da ‘yan Boko haram suka kai akan jami’an Majalisar Dinkin Duniya da kuma wasu sojoji guda biyu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.