Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Matakin Soke gina Masana'antar Fina-finai ya janyo muhawara

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne kan matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na soke gina babbar masana'antar Fina-finai a Jihar Kano, al'amarin da ya janyo muhawara a kasar. Shirin ya ji martanin wasu masu ruwa da tsaki a harakar Fim da kuma bangaren Malamai da suka soki matakin.

Fitattun 'Yan Fim Ali Nuhu da Sani Danja tare da Salissou Hamissou na RFI.
Fitattun 'Yan Fim Ali Nuhu da Sani Danja tare da Salissou Hamissou na RFI. RfiHausa/Salissou
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.