Isa ga babban shafi
Najeriya

Mahaukatan Karnuka sun addabi wasu Kauyukan Bauchi

A Jihar Bauchin Najeriya an kaddamar da farautar wasu mahaukan Karnuka da ke farwa mutane a gidaje da gonakin da ke bayan gari. An samu bayyanar irin wadannan karnuka ne a kananan hukumomi uku a jihar da suka hada da Ganjuwa da kuma Darazo, lamarin da ya tilastawa mazauna kauyukan da abin ya shafa daukar matakan kare kansu. Shehu Saulawa ya aiko da rahoto daga Bauchi.

Mutanen Karnunan sun addabi mutanen Kauyen Wuntin Dada inda suka ciji mutane akalla shida
Mutanen Karnunan sun addabi mutanen Kauyen Wuntin Dada inda suka ciji mutane akalla shida Sietske/CC/Wikipedia
Talla

02:49

An Kaddamar da Farautar Mahaukatan Karnuka a Bauchi

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.