Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Dandatti Abdulkadir kan Rikicin Sudan ta Kudu

Wallafawa ranar:

Majalisar Dinkin Duniya tace yan kasar Sudan ta kudu 37,000 yanzu haka suka tsallaka zuwa kasar Uganda dan samun mafaka daga tashe tashen, hankula da kokawar mulkin da ake tsakanin shugaban kasa Salva Kiir da shugaban Yan Tawaye Riek Machar.

Shugaban Sudan ta kudu  Salva Kiir da sabon mataimakinsa Taban Deng Gai
Shugaban Sudan ta kudu Salva Kiir da sabon mataimakinsa Taban Deng Gai REUTERS/Jok Solomun
Talla

Hukumar kula da Yan gudun hijira ta Majalisar tace a cikin makwanni uku da suka gabata an samu kwararar Yan gudun hijirar da ba’a taba samu ba a cikin watanni 6 da suka gabata, kuma akasarin su mata ne da yara kanana.

Farfesa Dandatti Abdulkadir tsohon Jakadan Najeriya a Libay ya yi  tsokaci a zantawarsu da Bashir Ibrahim Idris.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.