Muhallinka Rayuwarka
Aikin hako Koalin na cutar da Jama'ar Alkaleri a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin Muhallinka Rayuwarka ya tattauna ne game da yadda aikin hako ma'adinin Koalin ke cutar da jama'ar Alkaleri a Jihar Bauchi a arewacin Najeriya.