Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Farfado da hurumin kiyo ga makiyaya a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka ya tattauna ne game da rikicin Makiyaya da Manoma a Najeriya da kuma nazarin da gwamnatin Tarayya ke yi na farfadowa tare sa samar da sabbin hurumin kiyo ga makiyaya domin magance rikicin. Shirin ya tattauna da Kungiyoyin Makiyaya da Manoma tare da ji daga bakin masana akan yadda ya dace a tsara hurumin na Kiyo.

Rikicin Manoma da Makiya ya zama barazanar tsaro a Najeriya.
Rikicin Manoma da Makiya ya zama barazanar tsaro a Najeriya. screammie.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.