Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Shirin Shuka Itace domin kare Hamada a arewacin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka ya tattauna ne kan matsalar kwararowar Hamada musamman a arewacin Najeriya, sannan shirin ya diba shirin shuka itace da kungiyoyi masu zaman kansu ke shirin yi a ranar Muhalli ta duniya domin kare Hamada da kuma babban shirin katange wasu kasashen Afrika da itace. Shirin ya tattauna da Masana

Shirin Katange wasu kasashen Sahara da Sahel da itace da ake kira Great Green Wall
Shirin Katange wasu kasashen Sahara da Sahel da itace da ake kira Great Green Wall
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.