Dandalin Fasahar Fina-finai
Fina finai dama rayyuwar yan wasa a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 21:31
Salissou Hamissou ya samu tattaunawa da yan wasan fim a Najeriya bayan rasuwar Dan Ibro.An dai samu sauyi tun bayan mutuwar yan wasa da dama kamar dai yadda suka tabbatar a zatawar su da Mahaman Salissou Hamissou.