Isa ga babban shafi
Italiya-Afrika-Turai

Bakin haure na ci gaba da mutuwa a teku

Akala bakin haure 70 ne suka mutu bayan da jiragen dake dauke da su suka nutse a teku.Sojan ruwan Italiya a jiya juma’a sun gano gawar mutane 45 da suka mutun a kokarin su na ketarawa zuwa yankin turai. 

Wasu bakin haure da aka ceto a kasar Girka
Wasu bakin haure da aka ceto a kasar Girka Reuters
Talla

Jirgin ruwan sojin kasar Italiya mai suna Vega ya ceto bakin haure 135 bayan da jirgin dake dauke da su ya dare gida biyu.
Tun a farkon makon nan ne sojan ruwan italiya ke ta kokarin kai dauki zuwa duban bakin haure dake kokarin tsallakawa.
Kasashen Duniya na ci gaba da yi kira zuwa masu ruwa da tsaki domin kawo karshen wannan al’amari na mutuwar bakin haure.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.