Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kungiyar NLC a Najeriya za ta kalubalantar gwamnatin kasar

Wallafawa ranar:

Kungiyar Kwadago a Najeriya ta sha alwashin kalubalantar gwamnatin kasar kan abinda ta kira kama karya da kuma rashin damuwa da halin da talakan kasar ke ciki wajen cire tallafin mai wanda ya daga farashin man zuwa naira 145 yanzu haka.Bashir Ibrahim Idriss ya tattauna da Ayuba Waba sakataren kungiyar kwadago a Najeriya.

Ayuba Waba ,sakataren kungiyar  kwadago a Najeriya
Ayuba Waba ,sakataren kungiyar kwadago a Najeriya
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.