Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sanata Ali Wakili

Wallafawa ranar:

A yayin da wasu ke zargin mataimakin Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Sanata Ike Ekweremedu na jam’iyyar PDP na ci gaba da samun goyon bayan wasu ‘yan majalisar ciki har da ‘yan APC a asirce domin maye gurbin shugaban Majalisar Sanata Bukola Saraki da ke ci gaba da fuskantar mantsin lamba sakamakon batutuwa na rashawa da ake zarginsa da aikatawa. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da Sanata Ali Wakili, kan wannan batu.

Tsohon Gwamnan Jihar Kwara Bukola Saraki
Tsohon Gwamnan Jihar Kwara Bukola Saraki ynaija.com
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.