Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Matsalar man fetur ta ta’azzara a Najeriya

Wallafawa ranar:

Yan Najeriya na cigaba da fuskantar halin kunci sakamakon rashin isashen man fetur a kasar, abinda ya haifar da tsadar sa da kuma yadda ake sayar da shi da tsada a kasuwannin bayan fage. 

Un camion citerne de la NNPC.
Un camion citerne de la NNPC. Getty Images/Suzanne Plunkett
Talla

Kamfanin man kasar na NNPC yace a ranar 7 ga watan nan ne ake saran kawo karshen matsalar, amma ga alama matsalar ta ta’azzara .
Mun tattauna da mai Magana da yawun kamfanin samar da man na NNPC Garbadeen Muhammed kuma ga yadda hirar mu da shi ta kaya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.