Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 11/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 11/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 11/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 11/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 11/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 10/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 11/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 10/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 11/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Binciken Panama ya shafi kasashen Afrika

media Takardun bayanan asiri da aka fitar daga Panama REUTERS/Kacper Pempel/Illustration

Wasu Takardun bayanan asiri da aka fitar daga Panama sun nuna cewar manyan ‘yan siyasar duniya, da wasu fitattun mutane na boye tarin dukiyarsu a kasar don kaucewa biyan haraji da kuma halatta kudaden haramun.

A Nahiyar Afrika takardun bayanan sun nuna cewar akwai dan uwan shugaban kasar Afirka ta kudu Jacob Zuma, wato Clive Khulubuse Zuma wanda bayanai suka nuna cewar ya mallaki krijiyoyin mai biyu kasar Congo.

Sai kuma babban dan tsohon shugaban kasar Ghana, John Addo Kuffour, da ya jagoranci kasar tsakanin shekarar 2001 zuwa 2009 wanda aka ce ya aje wa mahaifin sa wani asusun ajiyar kudi na banki.

Sai kuma dan shugaban kasar Congo, Dennis Sassou Nguesso da ake kira Denis Christel da ya kafa wani kamfanin hada hadar kudade.

Jaridar Premium Times ta ruwaito cewar akwai sunan iyalan shugaban Majalisar Dattawan kasar Bukola Saraki, wanda ya bada sanarwar cewar bashi da hannu akan kadarorin domin na iyalan matar sa ce.
 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure