Isa ga babban shafi
Ebola

Hukumomin Guinee Conakry sun bayana mutuwar mutane 7 da suka kamu da Ebola

Mutane 7 ne suka rasa rayyukansu daga lokacin da cutar Ebola ta sake bayyana a kasar Guinee Conakry, a daidai lokacin da Hukumar Lafiya a duniya ke cewa an kawar da wannan cuta baki daya.

Kwayar cutar Ebola
Kwayar cutar Ebola
Talla

Rahotani daga kasar sun nuna cewa wani magidanci da matansa biyu, da kuma ‘yarsa, sun mutu a kauyen Koropara, yayin da a jiya laraba aka ce matarsa ta uku ta rasu sakamakon kamuwa da cutar ta ebola.
Gwamnatin kasar na ci gaba da yi kira zura kungiyoyi masu zaman kansu na gida dama waje domin kawo masu dauki a kokarin na su wajen yaki da wanan cuta.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.